Tattaunawa ne kawai zai sa a samu zaman lafiya a kudancin Kaduna – Gwamna Lalong
Ya roki jama'a da a zauna lafiya da juna domin samun cigaba mai dorewa.
Ya roki jama'a da a zauna lafiya da juna domin samun cigaba mai dorewa.
Yace shi na jama’a ne kuma jama’ane suka kawo masa kukansu saboda haka dole ya amsa.
“ Kungiyar Dalibai Musulmai (MSS) ne kawai muka sani kuma za mu bari”.
Yace sojojin suna cikin matsanancin hali a filin daga na rashin abinci, ruwan sha da makaman arziki.
Sanata Shehu Sani yayi tir da samamen da aka kai gidan Jaridar PREMIUM TIMES
Gwamnar jihar Nasir El-Rufa’I ya nuna godiyarsa mutaka akan taimakon da jihar Kaduna za ta samu akan hakan.
Kwamishinan ya fadi hakanne a makarantar sakandaren mata na Sarauniya Amina da ke garin Kaduna.
Ya kuma ce anfi kamuwa da cutar a makarantun kwanan bodin da kuma gidan yari.
Shettima yace dama idan har ana yaki toh fa dole a samu irin wadannan hadararruka.