Zazzabin Lassa ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 4 a jihar Nasarawa
Mr Daniel ya sanar cewa da ma akwai wasu mutane 16 dake fama da cutar kuma daga cikin su ne...
Mr Daniel ya sanar cewa da ma akwai wasu mutane 16 dake fama da cutar kuma daga cikin su ne...
Sojin dai sun kai harinne cikin kuskure.
Rahotan ya nuna cewa a shekarar 2016 mutane a jihar Abia sun sayi litan kananzir akan Naira 211, jihar Osun...
Ministan Kasashen Waje, Ministan Kudi, Ministan Kasuwanci da Kasa duk sun ajiya ayyukansu a kasar Gambiya ganin yadda shugaban kasar...
Shugaban kasar Gambiya, Yahya Jammeh yace ba zai sauka daga shugabancin kasar Gambiya ba sai kotun kasar ta saurari karar...
Gidan jaridar PREMIUM TIMES ta tattauna da wadansu magidanta da Mata akan yadda suke amfani da dabarun kayyade iyalin.
Salisu yace sun karo likitoci 158, malaman asibiti da kuma unguwar zoma 1094,
Bam din dai ya tashi ne a lokacin sallar Asuba.
An dawo da dabbobi sama da 28,000 inda aka maida wa masu shi abinsu.
Ya ce sun zo Kaduna ne ne domin su gani ma idanuwarsu sannan su roki jama'a da a zauna lafiya...