Furucin da kungiyar BBOG suke yi na batanci akan gwamnati bai dace – Inji Lai Mohammed
Lai Mohammed ya ce furicin da kungiyar ta keyi na batanci akan gwamnati bai dace.
Lai Mohammed ya ce furicin da kungiyar ta keyi na batanci akan gwamnati bai dace.
Bincike ya nuna cewa ma’aikatu masu zaman kansu sun fi yawan ma’aikata da suke da rijista shirin fansho ta kasa.
Ministan ya ce za'ayi hakanne domin samarwa mutanen yankin kula ta musamman akan lafiyarsu ganin cewa kasa Najeriya na amfana...
Samar da wadatattun cibiyoyin kiwon lafiya shine muka sa a gaba - Inji Ministan kiwon lafiya.
Ita Enang ya ce sau uku ana kiransa daga wasu kafofin domin samun tabbacin hakan.
Fadan Burutai da bam na Sojin Najeriya da bam da gidan jaridar PREMIUM TIMES
Gwamnonin da sarakunan Arewacin Najeriya ne suka halarci taron da ya gudana yau litinin a garin Kaduna.
Ba za muyi kasakasaba da fadin gaskiya a aikinmu saboda con zarafin da hukumar 'yan sanda suka yi mana.
Nayi Kira ga mutanen jihar Taraba da su Mara ma Buhari baya akan abubuwan da ya as a gaba.
Hukumar 'yan sandan jihar sun ce an kai harin ranar asabar da karfe 8:30 na daren Asabar ne.