Sojojin Najeriya 3 ne suka rasa rayukansu a wata arangama da su kayi da Boko Haram
Sojojin sun kwato makamai masu yawa a hannun mayakan Boko Haram din da ya hada da motocin yaki, bindigogi da...
Sojojin sun kwato makamai masu yawa a hannun mayakan Boko Haram din da ya hada da motocin yaki, bindigogi da...
Ministan Ayyukan gona, Kudi, sufuri da ruwansha ne aka wakilta domin su duba hakan.
Sanata Uba ya sanar da hakanne yau a mazabarsa ta Uga, dake karamar hukumar Aguata, jihar Anambra.
Ya ce gwamnati za ta basu dan kudin kashewa da na mota kowa ya karusa inda ya fito domin cigaba...
Briskila Dalung ta rasu ne bayan rashin lafiya da tayi fama dashi ranar 29 ga watan Janairu.
Kotun tace a cigaba da ajiye shi a kurkukun har sai ta amince da bada belinsa.
Ya kara da cewa yanzu jihar Kaduna rabe take saboda rashin zaman lafiya.
Wani daga cikin masu gadin kasuwan yace wutan ta fara ne bayan ‘yan kasuwa sun tashi.
Akalla mutane 10 ne suka rasa rayukansu a rikicin jihar Taraba da ya barke yau Talata. Kamar yadda rahotanni ya...
Garin Dalori na kusa da jami’ar Maiduguri ne a jihar Barno