A dawo mana da hukumar kula da ayyukan likitoci – Likita Ogirima
Yace rashin wannan hukuma ya sa wadansu baragurbin likitoci suna ta kashe mutane ba tare da an sa musu tare...
Yace rashin wannan hukuma ya sa wadansu baragurbin likitoci suna ta kashe mutane ba tare da an sa musu tare...
Wani babban likitan kwakwalwa Ibrahim Wakama ya sanar da dabarun da suka koyo a kasashen Burundi da Rwanda domin yadda...
Bayan haka kuma ta yi kira da akula da kifi shima domin gasa shi ya na kawo irin wannna dafi.
3 - A koya ma yara yadda ake motsa jiki domin samun lafiya a makarantu da gida.
A Kaduna kuma, Kwalejin ta ce kowani dalibi ya zo makaranta domin cigaba da karatunsa.
Fayose yace idan har akayi hakan to zai iya kawo yakin addini a kasa Najeriya.
Kakakin gwamnan jihar Kaduna, Samuel Aruwan ne ya sanar da haka yau litini a garin Kaduna.
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya zargi tsohon mataimakin shugaban kasan cewa ba zai iya zuwa kasar Amurka din ba...
Kwamitin masallacin sun yi gargadin yada jita-jita akan abun da ya faru cewa jami’an tsaro kasan sun fara bincike akai.
Mohammed Masaba ya rasu ne ya na da 'ya'ya 107 da mata 86.