Cire Sarkin Kano: Zai Yiwu Kuna Kin Abu Amma Alkhairi Ne A Gare Ku, Ko Kuna Son Sa Amma Sharri Ne A Gare Ku, Daga Imam Murtadha Gusau
Kuma alhamdulillahi, Sanusi yayi Sarki, yayi shekaru shida akan gadon mulki, kuma har abada ba'a isa a goge sunan sa...





































