COVID-19: GARKAME TALAKAWA: Akwai Bukatar Gwamnati Da Attajirai Su Taimakawa Talakawa, daga Mustapha Soron Dinki
Don Allah, talakawa su bi umarnin gwamnati su koma gidajensu, komai lokaci ne.
Don Allah, talakawa su bi umarnin gwamnati su koma gidajensu, komai lokaci ne.
Labarin bulluwar cutar covid-19 a duniya ta fara ne a karshen shekarar 2019 a yankin Wuhan na kasar China.
Haka gidauniyar Bill da Melinda Gates duk sun bada irin wadannnan gudunmuwa ga kasashen su domin taimakawa mutanen kasar su.
Kamar yanda akasani a likitance, kwayoyin cuta(pathogenic microbes) suna daga cikin abubuwan dakan haddasa ciwuka a jikin Dan Adam.
Duk abinda yaci yaki cinyewa, maganinsa Allah. Wannan itace akida ta mu'uminai, rayuwar duniya tana tsakanin farin ciki da bakin...
Kuma idan kun fadi magana to kuyi adalci, kuma koda ya kasance ma’abucin zumunta ne
Kuma alhamdulillahi, Sanusi yayi Sarki, yayi shekaru shida akan gadon mulki, kuma har abada ba'a isa a goge sunan sa...
Gwamna Ganduje baya ganin mutunci da darajar wannan Masarauta mai dimbin tarihi da daraja
Allah Subhanahu wa Ta'ala ya kare Mai Martaba Sarkin Kano da masarautar Kano da dukkanin masarautun mu daga dukkan sharri...
Domin kar wani abu ya faru (Allah ya kiyaye) ace ba mu fada ba. Mun fada, mun fada, mun fada,...