Azumin Ramadan: Matsayi Da Falalarsa A Musulunci, Daga Imam Murtadha Gusau
Bugu da kari, watan Ramadan yana dauke da muhimman abubuwa na tarihin addinin musulunci masu tasiri a rayuwar Musulumi baki...
Bugu da kari, watan Ramadan yana dauke da muhimman abubuwa na tarihin addinin musulunci masu tasiri a rayuwar Musulumi baki...
A karshe ina kira ga gwamnati da kuma masu kula da wanan fanin suyi hobasa gurin daukan matakan da yadace...
Kokarin yin gwajin cutar ta hanyar bin lunguna dai dai gwargwado in har da kayan hakan.
A kwanakin bayan nan mutane da yawa sun koka a kan yawan mace-mace musamman na tsofaffi
Allah ya karemu, talakawa ku daure ku bi doka ku zauna a gidajenku don Allah.
Ina rokon Allah Subhanahu wa Ta'ala ya kare mu, ya kare kasar mu, yayi muna maganin wannan annoba, ya kare...
Allah cikin jarrabawar da yake yiwa bayinsa, sai ya jarrabemu da annobar cutar COVID-19
Wasu Gwamnatocin Jihohi da yawa kuma sun yi amfani da wannan salon doka a jihohin su.
Wannan abu yana ci mana tuwa a kwarya matuka.
Idan aka bari coronavirus ta yadu cikin talakawa, an shiga uku, Daga Aisha Yusufu