NAHCON ta Ƙaddamar da Kwamitin da zai sake yin dubi ga tsarin ayyukan Jami’an Lafiya na kasa a Hajjin 2025
Shugaban Kwamitin ya yi alkawarin samar da dandali don tattaunawa mai ma’ana da cimma sakamako mai amfani. Wakilan kwamitin
Shugaban Kwamitin ya yi alkawarin samar da dandali don tattaunawa mai ma’ana da cimma sakamako mai amfani. Wakilan kwamitin
Tsaikon da aka samu ya haɗa da rashin ba da kayayyakin ga manoma a kan lokaci da matsalar kayan amfani...
Aikin jarida na bincike, na iya bankado wasu boyayyun shari’o’i, fallasa gazawar tsarin mulki, da kuma hukunta masu aikata laifuka
Sannan rahoton ya alaƙanta satar mutanen da ayyukan siyasa, ayyukan ta’addanci ko faɗa a tsakanin iyali da makamantansu.
Kamfanin na wannan martani ne biyo bayan iƙirari da Olufemi Soneye, daraktan yaɗa labarai na kamfanin NNPCL ya yi.
A cikin saƙon, wanda mai magana da yawun shugaban Bayo Onanuga ya fitar a ranar Talata, shugaba Tinubu ya yaba...
Sannan ya ce hukumar za ta cigaba da inganta dangantakarta da AHOUN domin a samu nasarar tafiya tare.
Shugabannin sun kuma amince da samun sanarwar ficewar ƙasashen dimokraɗiyyar Burkina Faso, da Mali da Nijar,” a cewar sanarwar.
Majiyarmu ta bayyana mana cewa an kama waɗanda ake zargin ne a samamen da jami’an hukumar EFCC suka kai wani...
Ina goyon bayan dokar sake fasalin harajin duk da cewa akwai babban giɓi a cikinsa, amma shi ne abin da...