Ahir ɗinku da taɓa kuɗin ƙananan hukumomi – Gargadin ministan shari’a ga gwamnonin Najeriya
A cewar ministan shari’a, ƙananan hukumomi su ne mataki na uku na gwamnati kuma kundin tsarin mulki ya ba su...
A cewar ministan shari’a, ƙananan hukumomi su ne mataki na uku na gwamnati kuma kundin tsarin mulki ya ba su...
Duk da haka akwai wasu abubuwa da ya kamata a yi domin ƙara tabbatar da yin takatsantsan da aiki da...
Taron ya ƙunshi tattaunawa game da dimokuraɗiyya ƴancin ƴan jarida da kuma al'amura da suka shafi al’ummar Najeriya
Shugaban hukumar aikin Hajji ta ƙasa (NAHCON), farfesa Abdullahi Saleh, ya jadadda muhimmancin biyan kuɗin aikin Hajji a kan lokaci...
Najeriya na cigaba da fama da ƙarancin wutar lantarki inda da ƙyar ake iya samun wuta ta awanni goma a...
Issa-Onilu ya bayyana hakan ne a yayin wani gangami na tattaki kan wayar da kai game da tunanin arziƙin dare-ɗaya...
A game da Bello kuwa ya nemi beli ne a ranar 22 ga watan Nuwamba, inda ka kama shi a...
Bello El-Rufai dake wakiltar Kaduna ta Tsakiya a majalisar wakilai ta Tarayya, ya jinjina wa gwamnan Kaduna Uba Sani da...
Batun duba alƙaluman yadda hukumomin gwamnati suka gudanar da ayyukansu wani ɓangare ne na duba kasafin kuɗin 2025.”
Wadannan mutane, su fa mutane ne wadanda basu so al'ummah ta fahimci gaskiya. Basu so al'ummah su fahimci addini.