TATTAUNAWA: Ƴan Najeriya na dab da soma girbar alkairan da Tinubu ya shuka tun daga ɗarewarsa mulki
PREMIUM TIMES ta yi hira da mataimaki na musamman ga shugaban ƙasa Bola Tinubu kan yaɗa labarau da wayar da...
PREMIUM TIMES ta yi hira da mataimaki na musamman ga shugaban ƙasa Bola Tinubu kan yaɗa labarau da wayar da...
Shugaban ƙasa yana aiki tuƙuru sosai kuma gwamnatin na ƙoƙarin ganin an samu daidaiton a sauran ɓangarorin tattalin arziƙi.
Ya Kamata kowane masoyi ko mabiyin ɗan siyasa yayi karatun ta nutsu wajen fahimtar rayuwar wannan zamani da muke ciki,...
Don haka, in kai maigida ba ka zare ido ba, ko an kawo yashi sai mesin ya hada maka da...
Hukumar yaƙi da cin hanci ta ICPC tana amfani da wasu manyan alƙaluma uku ne wajen auna ma’aikatu da hukumomin...
Sai dai har zuwa lokacin da muke haɗa wanann rahoto Garba, wanda soja ne mai muƙamin manjo-janar, mai ritaya, bai...
NLC na son gwamnati ta gaggauta ɗaukar mataki domin magance matsalar da ke cikin harkar kuɗin da kare haƙƙin kuɗi...
Wasu daga cikin shugabanni da mambobin ƙungiyar IPI da ma sauran ‘yan jarida sun miƙa saƙon ta’aziyyarsu kamar haka
Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi magantu game da batun ƙwace fili mallakin gidauniyarsa da ke Abuja.
InshaAllah duk abinda ake yi wanda yake kawo matsala mun kudiri niyyar kauce masa ko me za mu rasa.