Babban Bankin Najeriya ya ce ba zai yi wa maniyyata sassaucin Dala ba
“Wannan furuci ba gaskiya ba ne, ba mu saida dalar Amurka daya a kan naira 200.” Inji kakakin yada labaran...
“Wannan furuci ba gaskiya ba ne, ba mu saida dalar Amurka daya a kan naira 200.” Inji kakakin yada labaran...
Daga nan ne a yanzu aka yanke cewa gwamnati ta fara bayar da sassaucin na naira 200 a kowace dala...
Wannan dalili ne da shekara ta zagayo, aka fara tashi a filin jirgin jihar Katsina.
Sanarwar ta ce ‘Jam’iyyar APC ta lura da cewa tada kurar da ake yi domin a kawo sauti ya fara...
Kwankwaso dai a yanzu shi ne Sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya.
Alkali ya kuma kara gindaya sharadin cewa dukkan su sai sun kasance su na da gidaje ko wasu manyan kadarori...
Ta kara da cewa wadanda ambaliyar ta shafa duk samu mafaka a gidan ‘yan’uwa, makwauta da kuma abokan arziki.
Ofishin Majalisar Dinkin Duniya mai kuma da Afrika ta Yamma da Yankin Sahel, ya yaba wa Shugaban Riko, Yemi Osinbajo,...
Ranar Litinin ne Babbar Kotun Daukaka Kara a Abuja ta jaddada hukuncin daurin wasu ‘yan kasar waje 9 da su...
Akalla mutane takwas ne su ka rasa rayukan su a ranar Litinin din nan.