An bada belin Saminu Turaki
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bada belin tsohon gwamnan jihar Jigawa, Saminu Turaki.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bada belin tsohon gwamnan jihar Jigawa, Saminu Turaki.
Yawan wadanda suka rasarayukansu
Kungiyar dai ta bai wa dukkan wani dan kabilar Igbo wa’adin wata uku da ya fice daga Arewa.
Tun cikin 2009 ne sojoji ke faman yaki da Boko Haram, a lokacin da ‘yan kungiyar su ka fara sunkuru.
Sai dai kuma duk da hakan, Zaki ya ce kasancewar Hadeja a wurin taron ba shi da wata dangantaka da...
Rahoton ya ce gwamnati ta bayar da muhimmanci sosai a kan masu hayayagar kafa Biafra.
Ghali yayi hasarar wayoyin sama da naira miliyan 2 a wannan sata.
Zumuncin da ke tsakanin kasar Jamus da Najeriya mai karfi ne.
Bayanin ya kara da cewa an kuma harbe wata ‘yar-kunar-bakin-wake a Kofar shiga Jami’ar Maiduguri.
An kori ‘yan sanda 3 saboda laifin damfarar naira 200,000