Kuncin tsadar rayuwa na raguwa a Najeriya – Hukumar Kididdiga
Hukumar ta yi wannan tambihin ne ranar Litinin.
Hukumar ta yi wannan tambihin ne ranar Litinin.
Wannan wuri na kan tsibirin Tafkin Chadi ne.
Ibeanu, wanda shi ke rike da shugabancin hukumar na riko, kasancewa Mahmood ya tafi taro kasar Corte D’voire
Idan ka debe tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, wanda a yanzu shi kadai ne za a iya cewa ruhin...
Sanatar wadda ta fito daga Lagos, ta ce dokar daukar aikin dan sanda ta nuna bambanci ga mata.
Ya bayyana haka ne a ranar Talatar da ta gabata, a lokacin sauraren bayanai kan kudirin dokar da ta kafa...
Dino Melaye dai ya garzaya kotu ne inda ya nemi a dakatar da batun kiranyen da ake shirin yi masa.
Jam’iyyar APDA ta kunshi jama’a masu ra’ayoyi iri daya. Sun zauna sun yi nazarin kalubalen da ake fuskantar kasar nan.
Gwanamtin jihar Kano ta karyata zargin da ake yi cewa wai ta biya kudin ruwa har na naira bilyan 1.3...
Sanata Ali Ndume, wanda kotu ta wanke daga zargin Boko Haram, ya bayyana cewa ya na tunanin kai karar gwamnatin...