An kori ‘yan sanda hudu a kan satar kayan Jonathan
Ya ce an kore su ne bayan an yi masu wata kwarya-kwayrar shari’a irin wadda ‘yan sanda ke yi ba...
Ya ce an kore su ne bayan an yi masu wata kwarya-kwayrar shari’a irin wadda ‘yan sanda ke yi ba...
Ta ya aka yi huldar kasuwanci ta shiga tsakanin ka da shi.
“Yayin da rundunar sojojin Nijeriya ce ke da alhakin dakile ta’addanci a Arewa maso Gabacin kasar
A ranar Litinin, shugaban hukumar, Muhammad Babandede ya bayyana cewa mutane 1,112 kacal za a dauka aikin.
Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur, Ibe Kachikwu, wanda ya kai ziyara a masana’antar tace danyen man fetur da Dangote ke...
Sun kuma sayar da kayan kicin na gidan tare kuma da manyan ma’ajiyar suturu, wato wardrobe na gidan kakaf.
Shekau, wanda dan asalin jihar Yobe ne, ya hau shugabancin Boko Haram tun bayan kashe shugaban kungiyar na farko, Mohammed...
Premium Times ba ta sami tabbaci ko David Umoru shi ma ya karbi toshiyar baki ko a’a ba.
Kisan-gillar da su ka yi wa jami’an hako danyen man fetur ya tabbatar da kara tsananin da Boko Haram su...
Akalla jakar Ghana must go 20 cike da kayan gargajiya na Neja Delta.