Tarayyar Turai za ta tallafa wa ‘yan Najeriya 7,831 da suka dawo daga Libya
Kungiyar Tarayyar Turai wadda ya zuwa yanzu ta yi dalilin dawowar ‘yan Najeriya 7,7720 daga Libya
Kungiyar Tarayyar Turai wadda ya zuwa yanzu ta yi dalilin dawowar ‘yan Najeriya 7,7720 daga Libya
Daya direban tankar ya na gudu ne domin ya tsere wa wasu sojoji da ke biye da shi.
An bayar da belin Dino Melaye a kan naira miliyan 90, a Kotun Majistare da ke Wuse Zone 2, Abuja.
Obasanjo ya ragargaji ziyarar da Shugaba Muhammadu Buhari ya kai Amurka.
Za a gagguta tura zaratan sojojin sama 150 zuwa domin aikin taimakawa a wanzar da tsaro a jihar Taraba.
Ainihin abin da nike nufi ni Muhammadu Buhari da matasan Najeriya sangartattu ne.
Buhari ya kara da cewa za a bai wa kotunan karfin ikon kwace tsabar kudade da kuma kadarorin ‘yan Najeriya...
Allah zai yi musu hisabi daidai da tabargazar da suka tafka wajen almubazzaranci da dukiyar Najeriya.
Wadanda suka rasa rayukan su a fadan makiyaya da manoma a Zamfara, sun zarce na Benuwai da Taraba gaba daya.
‘Yan sandan Jihar Bayelsa sun bazama neman wanda ya bindige mashawarchin gwamnan jihar, Seriake Dickson jiya Talata da dare.