Ko a kara mana albashi ko mu ki zaben mutum a 2019 -Kungiyoyin Kwadago
Kungiyoyin Ma’aikatan sun yi wannan barazanar ce yau a bukukuwan Ranar Ma’aikata, wato 1 Ga Mayu da ake yi a...
Kungiyoyin Ma’aikatan sun yi wannan barazanar ce yau a bukukuwan Ranar Ma’aikata, wato 1 Ga Mayu da ake yi a...
A hargitsin dai sojoji sun kashe mabiyan sa 348, yayin da soja daya ya rasa ran sa.
MURIC ta ce kashe-kashen da ke faruwa tsakanin makiyaya da manoma fa ya shafi kowa ne.
Furucin Trump ya nuna kiyayya ga Musulmi da Musulunci a Najeriya.
Abin mamaki ne yadda Buhari ya kasa jan zaren tattauna batun cinikin danyen mai da kasar Amurka.
Murray Ben Bruce ne ya furta haka, ranar litinin bayan ya kai wa Dino ziyara asibiti.
Bayan da Buhari ya rika nuna farin cikin sa a lokacin da Trump ke magana kan Najeriya.
Wadda ta dalla wa dan sandan mari ta aikata laifuka dama.
Yawancin wadanda suka yi zanga-zangar ‘yan darikar Katolika da Baptist ne da kuma wasu dariku daban-daban.
A yau babu wanda ya san takamaimen yawan al’ummar Najeriya.