Duk da kashe-kashe, kone-kone da rotse-rotse da aka yi, jam’iyyar APC ta ce an yi zaben shugabannin mazabu ‘lami lafiya’
Bayan kone-kone da rasa rayuka da akayi da, APC marhaban tayi da zaben sannan ta yabi yadda zabukan suka gudanar...
Bayan kone-kone da rasa rayuka da akayi da, APC marhaban tayi da zaben sannan ta yabi yadda zabukan suka gudanar...
Sanata Sabi Abdullahi, wanda ya gabatar da kudirin neman hukuncin kisa kan masu yada kalaman kiyayya, ya bayyana dalilan san...
Wasu jihohin, an ba hammata iska ne, wasu kuma kone-kone akayi, sannan har kisa anyi a zaben APC din.
Sanata Sheriff dai a baya ya tuma tsalle ya koma jam’iyyar PDP, inda har ya yi shugabanxcin jam’iyyar.
Najeriya ta bai wa kamfanoni 13 lasisin gina kananan matatun mai.
Yau Asabar kenan Shugaba Buhari za su yi zaben shugabannin jam’iyyar APC na mazabar su ta Mazabar Kofar Baru 3...
Babban Alkalin ya ce a kai Dino asibitin ne ya zuwa litinin ta mako na gaba, inda za a saurari...
Za a ci gaba da kama wadanda ake zargi da sace dukiyar kasa ta na gurfanar da su.
Tun daga ranar da ya rubuta wa Buhari wasika, har yau Obasanjo bai sake sassauta wa Buhari ba.
Garba Shehu ya bayyana dalilin da ya shugaban ya yada zango Landan.