SUNAYE: Masu jigilar makamai da kashe-kashe a Benuwai da Taraba da a ka kama
Kakakin Rundunar ‘yan sanda na kasa, Jimoh Moshood, ya lissafa sunayen wadanda aka kama din da kuma makamai da aka...
Kakakin Rundunar ‘yan sanda na kasa, Jimoh Moshood, ya lissafa sunayen wadanda aka kama din da kuma makamai da aka...
Mai gabatar da kara ya ce kudaden wanda mallakin Patience Jonathan ne su na can ajiye a bankin Skye Bank...
Jam’iyyar APC ta sake sa ranaar sake zaben fidda gwanin dan takarar zaben gwamna a jihar Ekiti.
A wannan hari na baya-bayan nan, mahara sun kashe akalla mutane 58 a harin, yayin da wasu kuma da dama...
Mutanen Birnin Gwari sun bayyana cewa ziyarar gwamna El-Rufai garin su abin a jinjina masa ne.
Ai su fa PDP a baya batun tsaron kasa shi ne babbar hanyar su ta handamar kudade.
Wai kuma su ne ke zargin gwamnatin Jonathan da cirar kudade ba kan ka’ida ba. To su kuma fa?”
Za dai a dakatar da yin rajistan katin zabe ne kwanaki 60 kafin a fara zabe.
Samar da tsaro na daga cikin shiri mafi muhimmanci ga wannan gwamnati, don haka ba za a lamunci wasu tsiraru...
Bayan sace sardar da aka yi aka gudu da ita, washegari ‘yan sanda sun bayyana cewa sun gano ta a...