Kano ta bada hutu domin jana’izar Khalifah Isyaka Rabi’u
Babban malami, attajiri kuma jagoran mabiya Darikar Tijjaniyya, Khalifah Isyaka Rabiu ya rasu a Landan ranar Talata, bayan ya sha...
Babban malami, attajiri kuma jagoran mabiya Darikar Tijjaniyya, Khalifah Isyaka Rabiu ya rasu a Landan ranar Talata, bayan ya sha...
Ibrahim Magu, ya soki kungiyar nan mai bin diddigin tabbatar da gwamnatoci sun yi ayyuka kan ka’ida, wato ‘Transparency International’.
Kwamitin Majalisa ya gabatar da rahoton sa bayan binciken sauraren ra’ayoyi dangane da rufe hedikwatar da suka ce ‘yan sanda...
Ba ta rasa ‘ya’ayan ta ko guda daya ba, sai dai kuma ta yi asarar komai a garin Kodunga.
Majalisar Tarayya ta yanke shawarar binciken yadda aka yi wacaka da kudaden ciyar da dalibai na yankin Arewa-maso-gabas.
Ya ce a karamar makarantar sakandare kuma akwai dalibi 68 ga kowane malami daya, babbar sakandare kuwa dalibai 46 ga...
an san Hauwa ta kwanta jiyya asibiti ba, sai labarin rasuwar ta kawai na ji.
A karo na uku kenan Sufeto Janar na ‘Yan sanda, Ibrahim Idris ya na gwasale Majalisar Dattawa.
Jamai’an ‘yan sanda da dama a fadin kasar nan su na ta gungunin cewa ana yanke musu albashi.
Amaryar dai an tsare ta ne a gidan adana kangararrun yara, kasancewa karamar yarinya ce mai shekaru 16 kacal.