APC a 2019: Hasashe 14
Irin yadda Buhariyya ta zama guguwa a wancan zaben, a wannan karon ba za a yi hakan ba.
Irin yadda Buhariyya ta zama guguwa a wancan zaben, a wannan karon ba za a yi hakan ba.
An daga sauraren shari’ar zuwa ranar 3 Ga Yuli, 2018.
Ma’aikatar Harkokin Wajen Sudan, ta bayyana cewa ta gano Babban Jami’in Diflomasiyyar Najeriya da aka kashe.
Tsohon gwamna Oshiomhole wanda ya taba yin shugabancin kungiyar kwadago ta kasa, NLC, ya bayyana wannan aniya ta sa ce...
Okunuga, mai shekaru 21 da haihuwa, an gurfanar da shi ne a Kotun Majistare ta Ikeja, Lagos a yau Alhamis.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an samu gawar wani babban jami’in diflomasiyyar Najeriya
Babban Daraktan NYSC na kasa ne, Sulaiman Kazaure ya bayyana haka.
A yau Alhamis ne aka gurfanar da Tsohon Sufeto Janar na ‘Yan sandan Najeriya, Sunday Ehinaro.
Farashin danyen man fetur ya tashi lokaci guda a kasuwar duniya.
Shugaban Kungiyar Majalisar Dattawan Arewa, Tanko Yakasai, ya bayyana cewa ba da dadewa ba kungiyar su za ta shirya gagarimin...