An lalata haramtattun makamai 5,870 a Zamfara
Kwamitin Shugaban Kasa Kan Raba Al’umma da Kananan Makamai a Gusau, ya lalata makamai har guda 5,870.
Kwamitin Shugaban Kasa Kan Raba Al’umma da Kananan Makamai a Gusau, ya lalata makamai har guda 5,870.
Ya ce gwamna Yari ya kara yara marayu 5,000 ne a wannan shekara.
An ruwaito cewa jami’an tsaron Isra’ila sun yi amfani da bakonon tsuhuwa da harsasai wajen hana Falasdinawa tsallakawa.
Sai dai kuma wanda ake kara ya ce bai aikata laifin da ake tuhumar sa da shi ba.
Da ya ke tuna abin da ya faru a 1975, ya ce a lokacin da aka cire shi daga mulki,...
Kungiyar Rajin Kare Hakki da Tabbatar da Adalci, SERAP, ta rubuta wa Majalisar Dinkin Duniya kakkausar wasika.
Majalisar Jihar Kano ta dage zaman ta tun daga yau Litinin, 14 ga Mayu, har zuwa karshen watan Yuni.
PDP ta ce tun da APC ta hau gwamnati jam’iyyar ke ta rura wutar fitintinu a harkokin da suka danganci...
A daidai lokacin da ake rubuta wannan labari, Amarya Fiddausi ta ki tarewa, ta na gidan iyayen ta.
Minista Adeosun ba ta bayyana sunaye ba, amma dai ta ce akalla ta ce an kwato naira bilyan 14.8.