A daina binne gawawwakin sojojin da Boko Haram suka kashe a asirce – Kungiyar BBOG
An nuno hotunan ne kwanaki kadan bayan da sojojin suka karyata labarin kisan da Boko Haram suka yi wa sojoji...
An nuno hotunan ne kwanaki kadan bayan da sojojin suka karyata labarin kisan da Boko Haram suka yi wa sojoji...
Saraki da Ahmed duk ana zargin su da hannu a aikata fashi da makami da aka yi a garin Offa
An ce ya isa ofishin ne da ke Abuja, a tsakanin karfe 9 zuwa 10 na safe.
Mambobin takwas na APC dai sun zargi Ortom da laifin wawuran kudade, inda shi kuma ya karyata zargin na su.
Awodiyi ya yaba wa sabon shugaban riko na jam’iyyar kuma ya jinjina wa Ministan Yada Labarai, Lai Mohammed.
Bala Ciroma ne ya bayyana haka a yayin da ya ke wa manema labarai jiya Litinin a Abuja.
Lai Mohammed da dan asalin jihar Kwara ne.
Rahotanni sun ce ‘yan sandan sun hana sauran mambobi 22 ‘yan PDP shiga cikin majalisar.
Wadannan mambobi ‘yan APC, sun shiga inda suka yi zaman aika wa gwamna sammacin sanar da shi shirye-shiryen tsige shi.
An kasa samun Madumere domin jin karin bayani a daidai lokacin rubuta wannan labari.