Gwamnatin Tarayya ta fara tunanin dora wa iyayen daliban sakandire da firamare haraji
Sai dai kuma saboda an kasa cimma matsaya daya, tilas aka cire wannan batu, aka jingine shi.
Sai dai kuma saboda an kasa cimma matsaya daya, tilas aka cire wannan batu, aka jingine shi.
Ministan ya kara da cewa babu abin da APC ta rasa daga ficewar Saraki. Da shi da babu, duk daya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci ofishin yakin neman zaben sa na 2019 a yau Laraba.
“Hakan kuwa bin umarnin da dokar kasa ta gindaya ne, a Sashi na 145 (1) na dokar 1999.
Tilas sai bangarorin biyu sun cire son kai, sun sa kishin kasa a farkon komai.
Ya ce Buhari bai iya rike ragamar mulki yadda ya kamata ba.
Abdullahi ya bayyana ficewa daga jam’iyyar a cikin shafin san a tiwita.
APC ta zarge shi da yi wa jam’iyya zagon-kasa da sauran laifukan da suka karya dokar kundin tsarin jam’iyyar na...
Rundunar ta kara da cewa ta kuma ceto wasu mutane tara da aka yi garkuwa da su.
Kodinatan NYSC na jihar Filato, Abdulsalam Alhassan ne ya bayyana haka jiya Litinin a Mangu, jihar Filato.