Gwamnan Nasarawa ya tsige kwamishinoni 9
Abdullahi ya ce an tsige kwamishinonin nan take ba da wani bata lokaci ba.
Abdullahi ya ce an tsige kwamishinonin nan take ba da wani bata lokaci ba.
Rikiji ya bayyana wa manema labarai haka a Gusau, jiya Lahadi, babban birnin jihar.
Ta ce ana nan ana tsananta bincike tukunna.
Buhari ya zubar da damar sa, domin an yi masa tunanin cewa zai iya fitar da kasar nan daga matsalolin...
Ina tabbatar muku da cewa mafi yawan ‘yan Najeriya can a gida su na yabawa da aikin da mu ke...
Wannan rikici ya faru ne kwanaki kadan bayan Ortom ya fice daga APC, ya koma PDP.
A wannan lokacin da Buba ke magana, Buhari ya na CPC, shi kuma Tinubu ya na ACN.
Ya yi alkawarin cewa zai tuba ya daina idan aka yafe masa.
Dokar INEC ta sahale wa ‘yan takara cewa sai ana saura watanni hudu zabe sannan za su fara takara.
Rahoton ya kara da cewa cikin wadanda aka kashe din akwai babban jami'in soja daya.