Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce akwai buƙatar hana miliyoyin yara kamuwa da cututtukan rashin abinci mai gina jiki a Arewa maso Gabas
Babban Jami'in Ofishin Bayar da Agajin Gaggawa na UN da ke Najeriya, Mohammed Fall ne ya bayyana haka.
Babban Jami'in Ofishin Bayar da Agajin Gaggawa na UN da ke Najeriya, Mohammed Fall ne ya bayyana haka.
NNPC ya bayyana haka a ranar Litinin, cewa ya samu wannan ribar zunzurutun kuɗaɗen daga Janairu 2023 zuwa Disamba 2023.
Ya ce kuma Gwamnantin Tarayya da ita ma Gwamnantin Ogun ɗin sun yi ta ƙoƙarin shawo kan wannan dambarwa.
Za a fara tarukan cikar ƙungiyar shekaru 70 ne a ranar 12 ga Oktoba, 2024, kuma Shekarau shi ne Shugaban...
Idris ya bayyana hakan ne a lokacin da ya karɓi baƙuncin wata tawaga daga BBC a ofishin sa a ranar...
Kakakin Gwamna Charles Soludo mai suna Christian Aburime ya tabbatar wa PREMIUM TIMES da wannan labari a ranar Juma'a.
An danganta sauƙin da cire sulai 5 da aka yi daga kuɗaɗen harajin shigar fetur cikin Ingila tun a watan...
Cikin wata sanarwa da Kakakin Yaɗa Labaran Gwamna, wato Sanusi Bature ya fitar a ranar Laraba, ya sanar da wannan...
Shekarau ya ƙara da cewa kuma har ya yi gwamna ya kammala shekaru takwas bai taɓa cirar kuɗaɗen ƙananan hukumomi...
Sai dai kuma wannan ƙididdiga ba ta jerin zubin carbin watanni ba ce, ƙididdiga ce ta lissafin shekara-shekara.