MATSALAR KIWON LAFIYA A NAJERIYA: Kashi 67% bisa 100% na ƙwararrun likitocin Najeriya duk sun koma aiki a Ingila – Ministan Lafiya
Ba za mu hana duk mai don ficewa zuwa wata ƙasa tafiya ba. Mun san idan ma sun tafi, ai...
Ba za mu hana duk mai don ficewa zuwa wata ƙasa tafiya ba. Mun san idan ma sun tafi, ai...
Gwamnatin Najeriya ta ƙwace Dala miliyan 37 daga asusun 'yan Kirifton da ake zargi da ɗaukar nauyin zanga-zanga.
Ministan ya kuma jaddada buƙatar da ke akwai ta matasa su yi koyi da kyawawan ɗabi’un da suka dace domin...
"Za'a gudanar da Taron ADIC a ranakun Laraba da Alhamis a Cibiyar Taro ta Shehu Musa 'Yar'Adua, Abuja.
Mariya, mahaifiyar ƙasaitaccen attajiri, Aliko Ɗangote, ta na ɗaya daga cikin waɗanda suka tafka wannan asara.
Cocin dai kamar yadda Mataimakin Fasto, Samson Ogbebor ya bayyana cewa cocin ya kai shekaru 20 da ginawa.
Bagudu ya ce yayin da na Najeriya kwata-kwata Dala biliyan 20 ne, ita kuwa Brazil kasafin ta na 2024 ya...
Gwamnatin Kano ta kuma zarge su da kamfatar wasu daga cikin kuɗaɗen suka canja su zuwa Dalar Amurka, domin amfanin...
Zaratan Kwas na 32 a Kwalejin Tsaron Ƙasa (NDC) ne suka shata daftarin, kuma aka gabatar wa Shugaba Tinubu a...
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ne ya wakilci Shugaban Ƙasa Bola Tinubu a wurin bukin raba kayan noman.