Gwamnatin Jigawa ta fara biyan tsoffin ma’aikata Naira biliyan 3.42 ga ‘yan fansho da garatuti su 1,331
Sai rukunin ƙarshe na waɗanda kuɗin karo-karon da suka fara tarawa kafin su yi ritaya ba su kai tsawon shekaru...
Sai rukunin ƙarshe na waɗanda kuɗin karo-karon da suka fara tarawa kafin su yi ritaya ba su kai tsawon shekaru...
Daga baya sai PREMIUM TIMES ta gano lallai ashe an nunke 'yan Najeriya baibai ne, gidajen man NNPC 550 aka...
Yayin da jaridar PREMIUM TIMES ta nemi sanin cikakkun bayanai da kwafen yarjejeniyar, sai aka hana ta.
A yanzu dai gamayyar ƙungiyar 'yan jarida masu rahoton harƙalla da rashawa sun garzaya kotu, su na ƙalubalantar halascin kwangilar.
Ya nuna damuwa dangane da yadda wasu ɓatagarin jami'ai ke haɗa baki da wasu 'yan tireda ana sayar da magungunan.
Kotun wadda ta bayyana wannan umarni a ranar Talata, ta ce ya zama wajibi Yahaya Bello ya miƙa kan sa...
Sai dai Mai Shari'a ya ce babu inda aka kawo hujjar cewa gidajen biyu ofishin diflomasiyyar Najeriya ne.
Ya ce rabon kayan tallafin ci gaba ne daga tallafin da Gwamnatin Umar Namadi ke bayarwa ga sama da mabuƙata...
A yanzu haka ana fama da ƙarancin mai a garuruwa da dama, musamman Abuja inda wasu gidajen mai ke sayar...
Daga cikin yarjejeniyar akwai cewa dukkan wasu kadarori da ilahirin jarin NNPC Retail, daga ranar sun zama mallakin OVH.