CIKAR JIHAR JIGAWA SHEKARU 33: Gwamna Namadi ya gode wa al’ummar jiha, ya jinjina wa gwamnonin da suka gabace shi
Kowace gwamnatin ta da gabata ta bayar da gagarimar gudummawar ganin Jigawa ta samu ci gaban da muke cin moriyar...
Kowace gwamnatin ta da gabata ta bayar da gagarimar gudummawar ganin Jigawa ta samu ci gaban da muke cin moriyar...
Ya lissafo wasu daga cikin nasarorin da asibitin ya samu duk kuwa da irin halin ƙarancin ma'aikata da yake fuskanta.
Gwamna ya ce a dunƙule dukkan asusu-asusun bankuna na ma'aikatu, hukumomi da cibiyoyin gwamnatin Kano kakaf zuwa asusun banki ɗaya...
Ranar 19 ga Agusta, wani mutum mai shekaru 40 a ƙauyen Sararai, kusa da Dutse, wanda ya ɗaure wani da...
Babbar Kotun Ƙasa da Ƙasa ta Duniya (ICJ) ce ta rattaba dokar a Geneva, dangane da masu taimaka wa Isra'ila...
Shugaban Bankin Duniya (World Bank), Ajay Banga ne ya bayyana haka, a cikin wata sanarwa da aka buga ranar Lahadi,...
Ɗan Majalisar Dokokin Jihar Sokoto mai wakiltar Sabon Birni ta Arewa, Aminu Boza, ya ce an kama mutum 151 tsakanin...
Ɗan takarar gwamna a zaɓen 2023 ƙarƙashin PDP a Jihar Kogi, Dino Melaye, ya zargi shugabannin PDP da jagwalgwala jam'iyyar.
'Yan bindigar Zamfara sun saki ɗan NYSC bayan ya shafe shekara ɗaya cur a hannun su
A nan Jihar Jigawa tuni ta samu nasarar ƙirƙira tare da dora kammalallar manhajar EMIS (Educational Management Information System)