Rundunar sojin Najeriya ta musanta sace wasu malamai da suka je gidan sanata Yari yin addu’ar Tinubu ya zarce
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Yazid Abubakar, ya tabbatar da faruwar lamarin a cikin wata sanarwa da ya fitar.
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Yazid Abubakar, ya tabbatar da faruwar lamarin a cikin wata sanarwa da ya fitar.
A Ntul, garin da ke yankin Mangu, an kuma kashe Pius Dachen, mai shekaru 50, da Zadok Irmiya, mai shekaru...
“Ba za ka ƙi biyan kuɗin makarantar ‘ya‘yanka ba, sannan ka zo kana ƙorafi kan mai makaranta; ba za mu...
Orodata ta ce gyaran PHC na buƙatar tsari mai ɗorewa, ba wai gyaran gine-gine kawai ba. Ta buƙaci gwamnatocin jihohi
Ya ce tsofaffin basussukan sun rage yawan kuɗaɗen da ke zagayawa a kasuwar, sun hana zuba jari kuma sun raunana...
Sai dai makarantu da ke yankunan da hare-haren ta’addanci ya fi shafa suna ci gaba da kasancewa a rufe saboda...
Daga abin da na gani a cikin bayanan da aka gabatar mana, tuni an samu biliyoyin Naira da dubban masu...
Yan sanda ba su bayyana sunayen mutanen da aka sace ba, yayin da Mista Osoba ya ce shi ma bai...
Sai dai ya ce a safiyar Juma’a ne aka gano gawarwakin wasu jami’an ’yan sanda da mazauna garin a cikin...
Shugabar NFIU, Hafsat Bakari, ta ce sabon haɗin guiwar zai taimaka wajen gano sabbin abubuwa na barazanar da ke tasowa,...