CBN ya sha alwashin duƙufa wajen bibiyar kuɗaɗen da ake ɗaukar nauyin ta’addanci da su a Najeriya
Umarnin ya biyo bayan sabunta jerin mutane da ƙungiyoyi da Najeriya ta sanya wa takunkumi da ta yi a ranar...
Umarnin ya biyo bayan sabunta jerin mutane da ƙungiyoyi da Najeriya ta sanya wa takunkumi da ta yi a ranar...
Sai dai Isra’ila ta mayar da martani ta hanyar rufe ƙaramin ofishin jakadancin Birtaniya da ke Gabashin Kudus da aka...
An shigar da ƙorafe-ƙorafen ne da sunan ɗan takarar PDP, Adebayo Adedamola, da kuma ɗan takarar APC, Mista Oyebamiji.
Ya ce sauran ‘yan mata 36 daga cikin 70 ɗin ɗaliban zuna je-ka-ka-dawo ne da ke daga ƙauyukan da ke...
Ya ce ‘yan sandan sun gaya musu cewa sun bibiyi saƙonnin wayar Osana, inda suka gano cewa shi ne mahaifin...
Macauley Quinn, mataimakin shugaban IOSH, ya ce kashi 31% na matasan ma’aikatan da aka bincika sun taɓa tunanin barin aikinsu
Daga baya SSS ta kama Kaigama tare da gurfanar da shi a kotu bisa zargin karɓar kuɗi daga iyalan waɗanda...
Ya ce gwamnati na faɗaɗa tsarin bayar da tabbaci, raba hasara da hada kuɗin gwamnati da masu zaman kansu domin...
Fintiri ya ce tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayyar zai iya amfani da kuɗinsa wajen abin da ya shafi rayuwarsa kaɗai
Hare-haren sun biyo bayan rahotannin cewa wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun buƙaci mazauna garin Kebbe su biya...