Tinubu ya ba da umarnin sakin kuɗaɗe ga hukumomin raya shiyyoyin Najeriya
Sai dai Akume ya buƙaci hukumomin da su nemi wasu hanyoyin samun kuɗaɗe, maimakon dogaro kacokan da tallafin gwamnati.
Sai dai Akume ya buƙaci hukumomin da su nemi wasu hanyoyin samun kuɗaɗe, maimakon dogaro kacokan da tallafin gwamnati.
Sakataren zartarwa na hukumar NHRC, Tony Ojukwu, ya ce rashin tsaro ya sake mamaye batun kare haƙƙin ɗan‘adam a Najeriya.
“Ba shi da wata alaka da APC. Maimakon haka, hanya ce tamu ta tara goyon baya daga jam’iyyu daban-daban domin...
Bayan harin, lamarin ya rikiɗe zuwa tashin hankali, inda wasu mutane suka yi wa wanda ake zargin da kai harin...
Daga cikin waɗanda suka halarci taron akwai tsohon gwamnan Kano, Ibrahim Shekarau; tsohon Ministan Sadarwa, Adebayo Shittu
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Yazid Abubakar, ya tabbatar da faruwar lamarin a cikin wata sanarwa da ya fitar.
A Ntul, garin da ke yankin Mangu, an kuma kashe Pius Dachen, mai shekaru 50, da Zadok Irmiya, mai shekaru...
“Ba za ka ƙi biyan kuɗin makarantar ‘ya‘yanka ba, sannan ka zo kana ƙorafi kan mai makaranta; ba za mu...
Orodata ta ce gyaran PHC na buƙatar tsari mai ɗorewa, ba wai gyaran gine-gine kawai ba. Ta buƙaci gwamnatocin jihohi
Ya ce tsofaffin basussukan sun rage yawan kuɗaɗen da ke zagayawa a kasuwar, sun hana zuba jari kuma sun raunana...