Dalilin yadda garambawul ɗin gwamnan Yusuf ya fi zafi kan Bichi, Kofar-mata, Sagagi
A na ganin dalilin yin hakan na da alaƙa ne da zargin cin hanci da rashawa da ware ware wasu...
A na ganin dalilin yin hakan na da alaƙa ne da zargin cin hanci da rashawa da ware ware wasu...
Ƙungiyar WEBCon 2024 muhimmiya ce wacce aka tsara ta domin haɗin kan mutane daga daga fannoni daban domin karrama su.
A matsayina na gwamnan Barno, zan yi dukkan mai yuwuwa wajen tabbatar da an samu nasarar aikin Hajjin Bana.”
Ga kuma sabon ayyukan masu iƙirarin jihadi da masana ke ganin ya samu ne sakamakon haɗin kai tsakanin ‘yan bindigar.
Wannan wani yunƙuri ne na tabbatar da cewa yaran sun zama masu dogaro da kansu bs tare da jiran ayyukan...
Makiyaya ka tafi da dabbobinsu waɗannan wurare a lokacin kiwo domin amfana da albarkar da ke wannan wuri.
Gwamnan Kano Abba Yusuf, ya sanar da sake fasalin majalisar zartawar gwamnatinsa domin inganta harkokin gwamnati da siyasa a jihar.
Oloyede mamba ne na hukumar masallacin wanda ke ƙarƙashin jagorancin sarkin Nupe, Yahaya Abubakar,Etsu Nupe.
Dokar ta ba wa gwamnan jihar damar samar da ƙarin masarautu da naɗasu da sauƙe sarakunan gargajiya a jihar.
Sun sace min awaki na 5 waɗanda kuɗinsu ya kai Naira 300,000 kowannensu, kuma ana sayar da duk ɗaya Naira...