Dalilin da ya sa Uba Sani ya mayar wa da iyalan Abacha filayensu da El-Rufa’i ya ƙwace
Sai dai daga ƙarshe, gwamna mai ci a cikin wasu wasiƙu biyu masu kwanan watan 10 ga watan Disambar 2024,...
Sai dai daga ƙarshe, gwamna mai ci a cikin wasu wasiƙu biyu masu kwanan watan 10 ga watan Disambar 2024,...
Ƙungiyar rajin samar da wadatacciyar allurar rigakafi ta duniya (Gavi, the Vaccine Alliance), a ranar Litinin, ta ce akwai rahoto...
A cikin wani jawabi da ko’odinatan ƙungiyar, Ogunwoye Samson, ya fitar, ta buƙaci shugaban ƙasa ya sauya wannan mataki.
Daga nan ne shugaban majalisar, Abbas Tajudeen, ya ba wa ‘yan majalisar damar su bayyana ra’ayinsu kan wannan batu.
Ƙididdigar ta ce a watan Nuwamba an samu ƙaruwar farashin ne da kaso 0.72 wanda aka kwatanta da na watan...
Daga nan ne mai shari’a ya ba da umarnin cigaba da tsare waɗanda ake ƙara har zuwa lokacin da za...
Haka kuma ya cigaba da aka rawa mai yawa a ƙungiyarsa ta Atlanta inda ya kai ga ɗaga ta zuwa...
Shugaban jami’ar Maryam Abacha, MAAUN, farfesa Adamu Gwarzo, ya ba wa jami’ar Uganda kyautar Dala 100,000.
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya yaba wa Musikilu Mojeed, babban editan jaridar PREMIUM TIMES da sauran zaɓaɓɓun shugabannin ƙungiyar
Sashen kula da harkokin cigaba na ƙasar Amurka USAID ya musanta zargin ɗaukar nauyin kiran amfani da hodar ƙwari