Muna dab da warware matsalar da ɗaliban Kano a Cyprus ke fama da su – Abba
Dawakin-Tofa ya ce, gwamnan ya bayyana halin da suka shiga a matsayin koma baya ga ɗaliban da kuma jihar.
Dawakin-Tofa ya ce, gwamnan ya bayyana halin da suka shiga a matsayin koma baya ga ɗaliban da kuma jihar.
A baya dai gwamnan jihar ya samar da hukumar makamashi da makamashin sabuntau domin dai bunƙasa makamashi a jihar.
Wannan laifi, a cewar lauyan, ya saɓa da sashe na 37 na kundin manyan laifuka ta jihar Legas da shekarar...
Ya ce waɗanda suka sauya sheƙar sun haɗa da shugabanni da magoya bayan jam’iyyar PDP da APGA da YPP da...
A watan Satumbar 2022 an kuma yanke mata wani hukuncin zaman yari na wasu shekaru 7 kan damfarar da ta...
A cikin kasafin kuɗin, an ware Naira biliyan 149.75 matsayin kuɗin da za kashe wajen gudanarwa wanda ya ƙunshi kaso...
Sannan an bai wa mutane uku daga suka lashe gasar ƙere-ƙere ta matasa kuma an ba su kyautar kuɗi domin...
Nwifuru ya bayyana cewa mahaifinsa mai shekaru 84 ya zama attajiri ne sakamakon aiki tuƙuru da ya yi a matsayinsa...
Rahotanni daga majiya mai tushe ya tabbatar da cewa faɗan daba ya ɓarke a unguwar Yakasai tun a daren ranar...
Ɗan jaridar da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da shi a ranar Alhamis ɗin da ta gabata ya shaƙi iskar...