Shin ko kin san nada alale ko tuwo a leda na kawo cutar daji?
Hanyoyi 6 domin samun kariya daga cutar daji
Hanyoyi 6 domin samun kariya daga cutar daji
Ministan yace sun yi haka ne domin mutane kasa su sami sahihan magunguna sannan kuma musu sauki.
Awowi 48 bayan majinyacin ya farfado ya godewa wa Allah sannan ya godewa likitocin da suka yi aikin akansa.
Ali Sheriff yace za su dawo aiki gadan-gadan ranar Litini ko Talata.
Kungiyar CMAM na kula da yara da suka kai 46,107 amma a watan Disembar shekara ta 2016 yawan yaran ya...
kungiyar ta fadi hakanne ranar Litinin din da ya gabata yayin da ta yi tattaki a titunan Abuja.
UNICEF ta ce a bayanan da ta samu na wani bincike da ta gudanar yara miliyan 1.4 na fama da...
Domin mara wa wannan shiri na gwamnati baya, hukumar USAID ta tallafawa gwamnatin jihar da na’urorin gwajin ciwon ido.
Mairo ta yi bayanin cewa kasashen Najeriya, Pakistan da Afghanistan ne kadai suka rage basu gama kakkabe cutar a kasashensu...
itin za ta bada magugunan da za su taimakawa marasa lafiya da garkuwan jikinsu ta yi rauni