Mu hakura kawai mu bar ma Ali Sheriff shugabancin jam’iyyar PDP – Inji Dickson
Seriake ya fadi hakan ne lokacin da yake ganawa da manema labarai ranar Lahadi a Abuja.
Seriake ya fadi hakan ne lokacin da yake ganawa da manema labarai ranar Lahadi a Abuja.
Za'a taimaka wa yara 50,000
Yace gwamnati tayi hakanne domin ganin an shawo kan cutar kafin ta yadu wadansu garuruwan.
Wani shugaban kungiyar Madrid ya ce wannan hadi bai yi musu dadi ba.
Daga karshe ya yi kira ga jami’an tsaro da su binciki aiyukkan gwamnan.
Hukumar ta yi hakan ne domin samar da maslaha tsakanin ta da majalisar kan rashin jituwar da ke tsakanin bangarorin...
Kwamishinan rundunan ‘yan sandan jihar Bashir Makama ya tabbatar da mutuwar mutane 6.
Zai kuma bada bayanai akan irin abincin da zai gina jikin yara kanana har ma da uwayen mata.
Masarauta 150 suka halarci taron domin samun matakan da za su shawo kan matsalar mutuwan uwaye mata da yara da...
Sanata Shehu yace kamata ya yi a fara karantar da daluban makarantun firamari da sakandare tarihin yadda akayi bautar bayi...