Sojoji sun ragargaza maɓoyar ‘yan ta’adda da dama a dazukan Katsina, sun ceto mutum daya da aka yi garkuwa da shi
Jami'an tsaron sun yi kai Yar'Adu'a babban asibitin koyarwa ta Gwamnatin Tarayya dake garin Katsina domin a duba shi
Jami'an tsaron sun yi kai Yar'Adu'a babban asibitin koyarwa ta Gwamnatin Tarayya dake garin Katsina domin a duba shi
Rundunar ta bayyana cewa sojojin dake sansanin jami'an tsaro dake Kadage sun ceto wasu mata biyu da yaro karami...
A rika kula musamman idan har ana tafiya a lokacin da ake ruwan sama, ambaliyar ruwa ko lokacin da ake...
Ta ce kananan hukumomi su ne tushen cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko Kuma su ne hanyoyin jawo hankalin mutane...
Baamlong ya ce gwamnati ta dauki matakan dauke yaduwar cutar musamman ta fannin kara yawan wuraren killace masu fama
Wannan matsala ta hana manoma da dama zuwa gonakinsu, lamarin da ya kara jefa al'ummomin karkara cikin talauci tare da...
Jami'an tsaron sun kwato makamai da suka hada da AK-47 daya, harsasan AK-47 da wasu harsasai da babura biyu.
Tun da farko, Babban Lauyan Jihar Kaduna kuma Kwamishinan Shari’a, Barista James Kanyip, ya bayyana matakin a matsayin
MSF ta ce ta bude wani asibitin a Dalaram mai fadin gadaje 20 domin rage yawan cinkoson mutanen a asibitocin...
Alkalin kotun Olabisi Ogunkanmi ta bada belin Alimat akan naira miliyan 2.5 tare da gabatar da shaidu biyu.