An kafa doka da zai kare yara kanana daga kamuwa da cutar makanta
Domin mara wa wannan shiri na gwamnati baya, hukumar USAID ta tallafawa gwamnatin jihar da na’urorin gwajin ciwon ido.
Domin mara wa wannan shiri na gwamnati baya, hukumar USAID ta tallafawa gwamnatin jihar da na’urorin gwajin ciwon ido.
Mairo ta yi bayanin cewa kasashen Najeriya, Pakistan da Afghanistan ne kadai suka rage basu gama kakkabe cutar a kasashensu...
itin za ta bada magugunan da za su taimakawa marasa lafiya da garkuwan jikinsu ta yi rauni
Ministan kiwon lafiya Isaac Adewole ya jinjina wa EU sanna yace wannan tallafi zai taimaka wajen gyara cibiyoyin kiwon lafiya...
Tace shayar da Jariri nonon uwa na kare da kamuwa da cutar gudawa da cututtukar da ya shafi huhu da...
Hukumar asibitin tace ta na yin hakanne domin samarda kariya ga majinyata da kuma ma’aikatan asibitin.