Za a fara karantar da darussan kimiyya da harsunan kasa a Najeriya
Kwamitin da aka nada ya hada ministan kimiya da fasaha na tarayya da ministan ilimi.
Kwamitin da aka nada ya hada ministan kimiya da fasaha na tarayya da ministan ilimi.
Bisa ga binciken hukumar kula da yaduwar cututtuka NCDC ta gudanar hukumar ta bayyana cewa cutar ta ci gaba da...
Ya kuma sanar da cewa suna koyar da manoma akan dabarun aiyukkan noma na zamani a filayen.
Aisha ta tashi ne daga filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe, Abuja.
Da kuma amfanin da ke gareshi a jikin dan Adam musamman yanzu da musulmai ke azumin watan Ramadan.
Ma’aikatan kiwon lafiya ta kasa ne ta sanar da haka a taron kiwon lafiyar duniya na karo ta 70 da...
Mu kawar da cutar Hepatitis daga kasa Najeriya’’.
Anan daurarobar ne a hannun yaro domin tunatar wa uwar lokacin yi wa da rigakafi
Ya ce cikin 'yan gudun hijiran da za su karba akwai tsofafi, mata da kananan yara.