Akalla mutane 4,000 ne ke kamuwa da cutar kuturta a kowani shekara a Najeriya
Pius Sunday ya ce har yanzu cutar kuturta na addabar mutanen Najeriya musamman talakawa cikin su saboda rashin tsafta.
Pius Sunday ya ce har yanzu cutar kuturta na addabar mutanen Najeriya musamman talakawa cikin su saboda rashin tsafta.
Mafi yawa da ga cikin mutanen da suka rasa rayukansu a sanadiyyar bullowar cutar Sankarau mazauna arewacin Najeriya Bisa ga...
‘’Mun kama su a ranar 29 gawatan Mayu a garin Mile 9 dake jihar Enugu’’.
Kamar yadda ta saba duk shekara Cocin 'Christ Evangeligal Intercessory Felloship Ministry' dake Sabon Tasha Kaduna ta kan rabawa masu...
GYARA CIBIYOYIN KIWON LAFIYA NA MATAKIN FARKO
"Duk matan da suka yi aure da wuri za su sami damar samun ilimin boko daga gidajen mazansu ba tare...
Za a iya cin kifi da naman kaza amma a guji naman sa.
4. An hana talla ko kuma siyar da sigar ta kafofin yanar gizo.
Adewole ya ce gwamnatin tarayya za ta dauki kashi 49 bisa 100 ita kuma kamfanin May&Baker za ta dauki kashi...
Kwamitin da aka nada ya hada ministan kimiya da fasaha na tarayya da ministan ilimi.