Kashi 25 ne bisa 100 na matan Najeriya ke shayar da ya’yan su Nono har na tsawon wata 6
Shayar da yaro ruwan nono da zaran an haife shi na hana yaro mutu
Shayar da yaro ruwan nono da zaran an haife shi na hana yaro mutu
Ta kuma nuwa wa kotun irin kwayar da mijin nata ke amfani da shi kafin ya kwanta da ita.
Kwamishinan kiwon lafiya na jihar Nasarawa Daniel Iya ne ya sanar da haka a garin Lafiya.
Yusuf Usman ya kara da cewa gyaran da za su yi zai hada da na jihar Osun dake Osogbo.
“Za a kashe miliyan 56 duk rana, miliyan 280 duk wata sannan biliyan 1.1 duk wata.
Ben ya fadi hakan ne a taron kadamar da wasu sabin ma’aikatan asusun GFF da aka yi a Abuja.
Ta ce bada allurai a asibitoci musamman wadanda ake amfani da su sau biyu na yada cututtuka kamar kanjamau, Hepatitis...
Tsaftace muhalli musamman ban daki.
Ya fadi haka ne bayan tattaunawar da yayi da shugabannin rundunar sojin a fadar gwamnati.