Dalilan da ya sa muka harbe manoma biyu a Adamawa – Sojoji
" Duk da hakan sojojin basu daina harbinsu ba har sai da su kaga sun mutu."
" Duk da hakan sojojin basu daina harbinsu ba har sai da su kaga sun mutu."
Ma’aikatan kiwon lafiya ta fadi haka ne bayan rahotan yawan mutuwan yara da mata da kungiyar.
Anna Cilliers ta ce ranar 16 ga watan Agusta kungiyar ta kula da mutane 491 wanda suka kamu da cutar...
An fara yin alluran ne a sansanin 'yan gudun hijra dake Muna da kananan hukumomin Jere, Monguno da Dikwa.
Ya ce gwamnatin ta yi haka ne saboda ta samar wa mutanen jihar da tsaro.
Kotun ta umurci Hermen da ya biuya taran naira miliyan daya.
Idan ba a manta ba kungiyoyin ma’aikatan jinya sun bada wa’adin kwanaki 7 wa gwamnati don ta biya alkawurran da...
Thomas Agan ya ce idan ba ma’aikatan kiwon lafiya sun fara daraja ran marasa lafiya ba kamar nasu ko na...
Ya ce hukumar za ta hukunta duk ma'aikacin inshoran da takama da laifin cin hanci da rashawa.
mai yiwuwane gawanwakin mutanen ya karu.