A yi hattara da zuwa asibitocin kasashen waje don suna sace sassan jikin marasa lafiya – Inji Ministan Lafiya
"Hakin mu ne mu sanar wa mutane abin da ke faruwa a wasu asibitocin waje."
"Hakin mu ne mu sanar wa mutane abin da ke faruwa a wasu asibitocin waje."
Jihohin da suka kamu da cutar sun hada da Akwa Ibom, Bayelsa, Cross River, Delta, Ekiti, Enugu, Imo, Lagos, Nasarawa,...
yake kira ga masu yada irin wannan mummunar jita-jitan da su daina yin haka.
‘‘Za mu gudanar da bincike akan duk sojojin da suke aiki a wannan yankin’’.
Shugaban hukumar WAVE Justin Pita ya sanar da hakan a taron masu ruwa da tsaki na kudu da Saharan Afrika...
Gwamnatin jihar Barno za ta gina sabbin rijiyoyin burtsatse a jihar.
Mataimakin darektan yada labarai Attah Esa ya sanar da haka.
‘‘Ina mai tabbatar muku da cewa cutar ‘Monkey Pox’ na yammacin Africa baya illatar da mutane kamar na tsakiyar Afrika’’.
Ya ce an kai gawawwakin mutanen da suka rasu Damon ajiye gawa na wani asibiti da ke Yauri.
Ta kuma ce ma’aikatan kiwon lafiyansu za ta ci gaba da gudanar da bincike domin samo hanyoyin dakile yaduwar cutar...