Olisa Metuh ya roki kotu ta gaiyaci Jonathan ya bayyana a gabanta
Kotu ta bukaci Dasuki ya bayyana a kotun amma hakan bai yiwu ba.
Kotu ta bukaci Dasuki ya bayyana a kotun amma hakan bai yiwu ba.
Hakan dai ya kan hana likitocin mai da hankali a aikin su a asibitocin gwamnati da suke aiki.
" Yanzu Haka muna sauraron dawowar sakamakon gwajin ne."
Babangida da Obasanjo ne suke da kaso mafi yawa a hannun jarin bankin.
Bayan haka kuma kwamishinan 'yan sanada na jihar Damian Chukwu ya ce wasu mata sun tada bam dake daure a...
Hukumar ta yi kira ga masu irin wadannan shaguna da su yi rijista.
5. Ciwon kai mai tsanani; sakamakon kamuwa da cutar shanyewa bangaren jikin mutum ko kuma matsalar daskarewan jini.
Bamalli ya ce Najeriya da Thailand za su ci gaba da gudanar da kasuwancin duwatsu lu'u-lu'u tsakanin kasashen biyu.
Ya fadi haka ne a taron da kungiyar masana kimiya na Najeriya ta shirya a Abuja.
" A takaice dai iyalen wadannan makiyaya 6 da aka kashe sun yi hasaran dabobi 232."