Uwargidan Sanata Goje ta rasu a Amurka
Daya daga cikin 'ya'yan sanata Goje, Ahmed Mohammed ne ya sanar wa manema labarai.
Daya daga cikin 'ya'yan sanata Goje, Ahmed Mohammed ne ya sanar wa manema labarai.
Jakadan ya sanar da haka a taron samun madafa da wayar da kan mutane kan ilolin cututtukan dake kama yara...
Kungiyar ta ce za ta hada guiwa da sauran kungiyoyin kiwon lafiya da ta hada kawance da su don gudanar...
Majalisar dokokin jihar Barno ta zargi Ndume da marin Bukar Daja-Ali a taron siyasa a Maiduguri.
Majalisar ta ce ba za ci gaba da zama ba har sai an bi ma dan majlisan hakkin sa.
cikin magugunan da suka kona akwai na cutar kanjamau, tarin fuka,ababen tsaftace hannu da sauransu.
Ya ce sharadin samun wannan tallafin ya hada da saka yara a makarantun gwamnati da ziyartan asibiti a kai-akai.
Abdulkadir ya sanar da haka ne wa manema labarai a taron horas da ‘yan kasuwa da aka fara a jihar...
Nonon Akuya ya fi na saniya amfani a jiki.
Alkali ya ce Mohammed ya ci gaba da cewa irin wannan rikicin bai tsaya ba a yankin arewacin kasan ba...