CAN ga OSINBAJO – “Kai dai baka sani bane amma ana shiri a boye don a mai da Najeriya Kasar Musulunci”
" Ba ta yadda aka sami kudin ya kamata ace ya dame mu ba. Yadda aka kashe su ne ya...
" Ba ta yadda aka sami kudin ya kamata ace ya dame mu ba. Yadda aka kashe su ne ya...
Ahmad ya ce a watan Oktoba sun yi kame sau 23.
An fara gwajin watsa shirye-shirye a wannan sabuwar gidan radiyo ne ranar 1 ga watan Nuwamba a garin Bauchi.
Buhari ya saka hannu a kudirin kafa hukumar raya yankin Arewa maso Gabas.
Aisha Buhari na daga cikin wadan da suka matsa don ganin an kafa wannan hukuma.
An yi garkuwa da Ephraim ne ranar litinin din daya gabata.
Shugaban kungiyar Bright Ekweremadu ya sanar da haka a taron wayar da kan mutane mahimmanci amfani da kororro roba da...
Yayi karatun ne a jami'ar Ilorin.
"Ina amfanin gina ko kuma gyara asibitocin dake mallakin gwamanti idan basu da kayan da za su ceto rayukan mutane.?"
Shugaban kwamitin dake shawartan shugaban kasa akan harkokin cin hanci Itse Sagay ya ce tun tuni ya kamata a kori...