An koyar da mata 479 sana’o’in hannu jihar Katsina
Ta fadi haka ne a taron yaye wasu mata da gwamnati ta horar ranar Talata.
Ta fadi haka ne a taron yaye wasu mata da gwamnati ta horar ranar Talata.
Shi ko gogan naka Abubakar cewa yayi wai yarinyar budurwar sa ce ba sato ta ya yi ba.
Hafiz Abubakar ya wakilta ya ce sun kwato wadannan miyagun kwayoyin ne daga sassa dabam dabam na jihar.
Masari ya fadi haka ne da yake ganawa da wasu 'yan siyasa a Katsina.
Ya rada wa asibitin sunar Mahaifiyar sa wato 'Asibitin Rifikatu Danjuma.'
Hakan ya sa ana rasa rayuka babu gaira babu dalili.
Maduka ya ce hakan zai taimaka wajen rage yaduwar cutar musamman wanda baya jin magani.
Majek Fashek ya na shirin sako sabuwar wakar sa nan ba da dadewa ba.