Ta’addanci: ‘Yan bindiga sun kai hari ƙauyen hakar ma’adinai a Kwara, sun sace mutum uku daga gida ɗaya
Noma da hakar ma’adinai su ne manyan hanyoyin samun abin dogaro a Kakafu kafin mazauna su watse sakamakon hare-haren.
Noma da hakar ma’adinai su ne manyan hanyoyin samun abin dogaro a Kakafu kafin mazauna su watse sakamakon hare-haren.
Majiyar ta ce sojojin sun bi sahun 'yan bindigar har zuwa hanyar Katsina–Gidan Mutum Daya kafin alaƙar arangamar ta yanke.
Iluyomade ya ce hukumar ta kama mutum hudu dake da alaka da jabun magungunan da kayan kwaliyan Kuma suna tsare...
Ta kuma ce yawan da suka yi wa allurar rigakafin ya zama alama ga kokarin da gwamnati ke yi wajen...
Wannan sako na kunshe ne a wani takarda da jami'in yada labarai na rundunar Sani Uba ya fitar ranar Laraba.
Sakamakon binciken da Cibiyar ta gudanar ya tabbatar cewa cutar bata bullo a sansanin horar da masu bautan kasa na...
Farfesa Sabo ya kuma sanar da Mai Martaba cewa an kafa FBIU, Kaduna, a shekarar 2022 ta hannun Farfesa Adamu...
Onwe ya kwatanta harin a matsayin abin tashin hankali musamman yadda maharan suka yi garkuwa da mutane a masujada wuri...
Shaidu sun shaida wa PREMIUM TIMES cewa ’yan bindigar sun mamaye garin Doma, a gundumar Tafoki, da misalin tsakar rana...
Gwamnan ya bayyana cewa hanyar, wadda ta tashi daga Igabi zuwa Kajuru da Chikun, tana dauke da gada mai tsawon...