ZAZZABIN LASSA: An samu karin mutum 74 da suka kamu da cutar da mutum 51 da suka mutu – In ji NCDC
Hukumar ta ce an gano mutum 74 din da suka kamu da cutar a jihohin Taraba, Ondo, Bauchi, Edo, Benuwe,...
Hukumar ta ce an gano mutum 74 din da suka kamu da cutar a jihohin Taraba, Ondo, Bauchi, Edo, Benuwe,...
An ce rumbunan suna a garin Bida, a yankin Ndazabo White House da ke kan titin Minna, da kuma bayan...
Bincike ya nuna cewa rashin zaman lafiya na daga cikin matsalolin dake kawo kashi biyu cikin uku na yawan mace-macen...
Danhundeji ta ce mutanen sun shiga jirgin ruwa mai suna 'Lenti' wanda ya saba jigilar mutane da kaya sai dai...
Hakazalika, shugaban Ƙungiyar Makafi ta jihar, Tukur Zubairu, ya ce cocin ta dade tana tallafa musu da kayan abinci
Sun bayyana cewa rashin isassun bandakuna masu tsafta da kuma ruwan sha mai kyau na hana su maida hankali a...
Bayan haka Uba ya bayyana cewa jami'an tsaron dake aikin samar da tsaro a Bulayobe zuwa Darel sun yi arangama...
Hukumar ta ce a shekarar 2020 ta samu nasarar dakile yaduwar Shan Inna sai dai har yanzu wasu jihohi kamar...
Yayin da jama'ar birnin Kaduna a baya ke yabon dawowar samun ruwan famfo da ake samu akalla na waɗansu awonnin...
Mataimakin Daraktan Ayyukan Jinya, Muhammad Nuraddeen-Umar, ya ce gwamnatin jihar ta kashe kimanin naira miliyan 100 wajen biya